ALAQAR HIZBOLLAH DA SOJOJIN QASSEM SOLEIMANI 47

ALAQAR HIZBOLLAH DA SOJOJIN QASSEM SOLEIMANI

Ita dai wannan alaqa ta wadannan sojoji guda biyi alaqace
wacce ta dade kuma ake aiki tare domin kawo karshen zaluncin yahudawan isra'el
da masu goya masu baya.

 Sojojin hezbolla sun
kasance rundunar da ake lissafawa a dunia wajan sanin yaki da kwarewa da
kokarin samarwa da kasarsu ta lebnon ''yanci da kariya daga sharrin yahudawan
isra'ela. Kamar yanda yake sanannen abune cewa kasar isra'el basu da wani buri
daya wuce mallakar kasashen dake makota dasu, domin zalunci da rashin imani
kuma akokarin samun abinda suke so suna zubar da jinin al'ummar da suke son
mamayewa da duk wani nau'i na zalunci wanda ya sabawa dan'adam taka.

 Yahudawan na kasar
isra'el suna yiwa musulmai yankan rago da kwace duk wani abu wanda musulman
suka mallaka kamar yanda yake sananne a tarihi irin yanda suke yiwa al'ummar
palestine, da sauran kasashen duniya.

 Alaqar hezbollah da
sojojin na qassem soleimani alaqace wacce suke aiki tare suke kuma fatattakar
yahudawan isra'el da america daga kasashen musulmai kamar syria iraq yemen da
kuma palestine.

 Babu wata runduna da
azzalumai suke tsoro kamar wadannan rundunoni guda biyu, hakanne yasa america
da isra'el suka shirya makirci da makarkashiya wajen ganin sun shahadantar da
daya daga jagoran wannan runduna Shahid Qassem soleimani da kuma abokin aikinsa
na rundunar hashdushsha'abi dake kasar iraq.

 













........Abu zahra...........

There are no comments for this article
Comment
Post a comment for this article